Thursday, September 24
Shadow

Da Duminsa: Kasar Amurka ta aiko da sojoji Najeriya

Rahotanni sun bayyana cewa, kasar Amurka ta aiko da sojoji zuwa Najeriya.

Kafar Reuters ta bayyana cewa an aiko da sojojin na musamman zuwa Najeriya dan su taimaka wajan samar da tsaro.

General Dagvin R.M. Anderson wanda shine shugaban rundunar sojojin Amurka a Afrika ya tabbatar da hakan.

Ya bayyana cewa, sojojin ba masu yawa bane amma bai bayyana ko guda nawa bane.

Sannan zuwa yanzu ba’a bayyana wace jihace aka tura sojojin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ba kai ne da kuka ba nine da kuka, nan wani dane yake taya mahaifinsa dan kasar Cape Verde kuka bayan da Argentina ta ciresu daga gasar World Cup

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *