
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya fito ya bayyana cewa, yayi kuskure a kalaman da yayi cewa halittar Talauci kuskurene.
Ya bayyana cewa, yana so ya cene an kirkirarwa Najeriya Talauci da gangan.
Gfresh a baya yayi Bidiyon inda ya fadi cewa halittar Talauci kuskurene a yayin da yake magana akan fadan Baana da A’ishatulhumaira.