
Sakataren Yaki na kasar Amurka, Pete Hegseth ya bayyana cewa sun fara shirin afkawa masu khashe Kiristoci a Najeriya.
Yace muddin ba’a dakile matsalar ba suna nan shigowa su Shekye masu Khashe kiristocin.
Ya bayyana hakane a matsayin martanin da shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya basu na cewa su shirya kai hari Najeriya idan Gwamnatin Najeriya bata hana kisan da akewa kiristoci ba.