
Baana wanda a kwanannan yayi Rikici dasu Rarara da matarsa A’ishatulhumaira bayan da ya zargi Rarara da kaiwa ‘yan siyasa matarsa yana kamawa ya kuma sake kafe Bidiyon Dan majalisar Tarayya daga Jihar Filato, Yusuf Adamu Gadgi da matarsa inda yace abinda suke yi a kafafen sada zumunta bai kamata ba.
Da yawa dai sun rika cewa me ke damunsa ne ko Asiri aka masa ne na shiga harkar mutanene?
Saidai hutudole ya lura cewa tsohon Bidiyonebsai yanzu ne Tiktok suke yadashi.