
Sakatariyar fadar Gwamnatin Amurka, Karoline Leavitt ta jadada maganar shugaban kasar Amurka, Donal Trump inda yace gwamnatin Tarayya ta dauki matakin kawo karshen cin Zarafin da akewa Koristoci ko kuma su janye duk wani tallafi da suke baiwa Najeriya sannan kuma su kawo Hari.
Ta bayyana hakane ga manema labarai a fadar ta Whitehouse
Hakan na zuwane yayin da ake ci gaba da cece-kuce akan lamarin a Najeriya inda da yawa ke ganin cewa Amurkar bata da hurumin kawowa Najeriya hari ba tare da amincewar Gwamnati ba.