Friday, December 5
Shadow

A rika yin aure yanda Addini ya tanada: Tsarabe-Tsaraben da ake kawowa ne yasa aure be dadewa yake mutuwa>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma’u Wakili

Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma’u Wakili ta bayar da shawarar a rika yin aure kamar yanda addinin Musulunci ya tanada inda tace tsarabe-tsaraben da ake yi na wasu shagulgulan da suka sabawa Addini wani bin su ne ke kawo mutuwar aure da wuri.

Ta bayar da shawarar ne a shafinta na sada zumunta inda tace tasan zata sha martani.

Karanta Wannan  INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Dan Agaji Ya Rasu Yana Tsaka Da Yi Wa Mahajjata Hidima A Filin Jirgìn Samà Na Jihar Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *