
Bidiyon yanda hukumar kula da Abuja ta dauke motar rushe gini data kai filin sojoji ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.
Motar dai itace Wike ya kai da niyyar rushe ginin da aka fara a filin sojojin amma sojan ruwa, AM. Yerima ya hanashi.
An ga mutane suna shewa suna tafi da murna yayin da ake dauke motar rushe ginin.