
Bidiyon yanda ta kaya tsakanin Sojan ruwa, AM. Yerima da ‘yansanda ya jawo cece-kuce a kafafen sadarwa.
An ganshi ‘yansandan sun tareshi yana cikin mota me bakin gilashi(Tinted) inda suka bukaci ya bayyana kanshi amma basu samu fahimtar jina ba.
Rahoton yace saida aka tsare ‘yan uwansa sojoji suka je wajan sannan aka barshi ya tafi.