Thursday, July 16
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ta kaya tsakanin Sojan Ruwa, AM. Yerima da ‘yansanda da suka tareshi a Abuja

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Bidiyon yanda ta kaya tsakanin Sojan ruwa, AM. Yerima da ‘yansanda ya jawo cece-kuce a kafafen sadarwa.

An ganshi ‘yansandan sun tareshi yana cikin mota me bakin gilashi(Tinted) inda suka bukaci ya bayyana kanshi amma basu samu fahimtar jina ba.

Rahoton yace saida aka tsare ‘yan uwansa sojoji suka je wajan sannan aka barshi ya tafi.

Karanta Wannan  Ba A Taɓa Gwamnatin Da Ta Kawo Wa Nijeriya Bàĺà'ì Da Mùśìbà Kamar Gwamnatin Buhari Ba, Cewar Attahiru Bafarawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *