Wednesday, April 8
Shadow

Jimullar Naira Tiriliyan 2.23 ‘yan Najeriya suka biya tsageran daji a matsayin kudin fhansa>>Inji Gwamnati

Hukumar kididdiga ta kasa, NBS ta bayyana cewa, Jimullar Naira Tiriliyan 2.23 ‘yan Najeriya suka biya a matsayin kudin fansa ga ‘yan Bindigar daji.

Hukumar tace an biya wadannan kudadene a tsakanin shekarun 2023 zuwa 2024.

Hakanan bayanan sun ce an yi garkuwa da mutane sau Miliyan 2.2 a tsakanin wannan lokaci.

Sannan a kalla kowane mutum an biya mai Naira Miliyan 2.7 a matsayin kudin fansarsa.

Karanta Wannan  Jihar Enugu tace zata rage farashin wutar Lantarki wa mutanen jiharta saboda kudin sun yi yawa, saidai kamfanin wutar Lantarki na kasa yace jihar dama duk wata jiha basu isa su rage kudin wutar ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *