
Wani Bidiyo da ya bayyana a kafafen sada zumunta ya tayar da hankula sosai
Bidiyon dai an bayyana cewa, wai ‘yan Bìndìgà ne inda aka gansu suna magana da yaren Hausa, da alama kamar daga Zamfara ko Sokoto ne sannan akwai yanatin cewa akwai fulani a cikinsu.
An ga yanda suke Gassa naman wani mutum suna Yhanka suna ci.
Lamarin ya dauki hankula sosai inda akai ta Allah wadai da lamarin.