
Rahotanni sun tabbatar da cewa, Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya koma Jihar Kebbi da zama kamar yanda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya umarceshi.
An ga Ministan ana masa fareti a yayin da ya isa jihar ta Kebbi.
Hakan na zuwane bayan da aka sace daliban makaranta yara a jihar.