
Wannan matashin dan Tiktok ya bayyana cewa, Soyayyar Matar Tsohon shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ta kamashi.
Ya bayyana hakane a shafinsa na Tiktok inda yace kuma a shirye yane ya fuskanci kowane irin kalubale akan wannan buri nasa.
Matashin yace ko da za’a azabtar dashi bai damu ba.
Yace zai kasance tare sa A’isha Buhari da jiya mata jin dadin Rayuwa har karshen rayuwarsa.