
Rahotanni sun bayyana cewa, Kiristoci daga kudancin Najeriya sun fara sayen Bindigu saboda kariyar kai daga hare-haren Tshàgyèràn Dhàjì.
Da yawa sun rika wallafa hotunan Bindigun nasu a kafafen sada zumunta inda suke cewa lamarin hare-haren ‘yan Bindigar Dhajin yayi yawa.
A Lahadin data gabata, wasu sun nuna yanda suka rika daukar Bindingun zuwa coci:





Haka na zuwane yayin da Hukumar ‘yansanda tace ta dakatar da bayar da lasisin rike Bindiga dan kariyar kai sannan kuma tace bata bayar da lasisin rike Bindigar AK47.