
Hukumar yaki da Rashawa da cin hanci a Najeriya, EFCC ta bayyana cewa, ‘yan damfarar yanar gizo, watau Yahoo Boys sun fi kowane irin bata gari yiwa Najeriya illa.
Me magana da yawun Hukumar, Dele Oyewale ne ya bayyana hakan a wata ganawa da manema labarai.