
Wani bafulatani wanda dan Bindiga ne ya bayyana cewa Gwamnati ce ta daure musu gìndy suke abinda suka ga dama na ta’addanci.
Bidiyon bafulatanin tsohon Bidiyon ne amma saboda yawaitar hare-haren ‘yan Bìndìgà yasa ake ta kara yadashi a kafafen sada zumunta.
Yace Saniya bata Haifar Bindiga.