Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon irin murnar da Mahaifiyar dan Najeriya Jamaldeen Jimoh-Aloba ta yi bayan ganinsa ya bugawa kungiyar Aston Villa wasa a karin farko

Mahaifiyar dan kwallon Najeriya, Jamaldeen Jimoh-Aloba ta buge da murna bayan ganin dan nata ya bugawa kungiyar Aston Villa wasa a karin farko.

Ta rika tsalle tanawa Allah godiya da wannan nasara da danta ya samu.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Ji yanda Jirage 15 sun makale a sararin samaniyar jihar Katsina suna shirin sauka dan halartar jana'izar Buhari amma ba wuri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *