
Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya bayyana cewa, zai shiga gaba wajan nemawa shugaban kungiyar ÌPÒB, Nnamdi Kanu afuwa idan ya nuna nadama.
Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan talabijin na Channels TV.
Ya bayyana hakane yayin da yake cewa, ‘yan Bindiga da suka saduda ya kamata a yi sulhu dasu.