Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Aka baiwa Hammata Iska tsakanin Magoya bayan Chelsea da na Barcelona a gidan Kallon bayan wasan daren jiya

Wani Bidiyo ya watsu sosai inda aka ga magoya bayan Chelsea da Barcelona na baiwa hammata Iska bayan da aka tashi wasansu na UCL inda Chelsea tawa Barca ci 3-0.

An gansu babu riguna suna ta dambe.

Karanta Wannan  Kuma Dai: Gwamnatin Tarayya zata sae ciwo bashin Dala $1.75bn

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *