Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni dai Billahillazi ko nawa za’a biyani ba zan iya aikin soja ba, saboda banso a Shyekye ni a irin wannan hanyar>>Inji Sanata Ali Ndume

Sanata Ali Ndume daga jihar Borno ya bayyana cewa, shi ko nawa za’a biyashi ba zai iya aikin soja ba.

Yace dalili kuwa shine ba ya son ya mutu a irin wannan hayar ba saboda ko ya mutu babu wanda zai san darajarsa.

Ya bayar da misalin cewa, yanzu ga gawar Janar can watau(Brigadier Mohammed Uba) a daji har yanzu ba’a dawo da ita ba.

Karanta Wannan  Karanta Jadawalin jihohin da aka fi samun yawan Hadurra a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *