Friday, December 26
Shadow

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Kalli Bidiyon yanda Khàrìn da Tshàgyèràn Dhàjì suka kaiwa Shingen tsaro na jami’an Immigration a jihar Kebbi, abin ba Kyàn Gànì

Rahotanni daga jihar Kebbi sun bayyana cewa ‘yan tà’àddà sun kaiwa wani shingen jami’an kula da shige da fici na Immigration hari.

Sun bankawa shingen wuta, hadda masallacin dake wajan aun Qonashi.

A cikin Bidiyon an ga gawar daya daga cikin mutanen dake wajan na ci da wuta.

Lamarin ya farune a Bakin Ruwa dake karamar hukumar Bagudu.

Karanta Wannan  Nima Sanata Natasha Akpoti ta taba min sharrin wai naso yin lalata da ita amma na yi maganinta>>Inji Tsohon hadimin shugaban kasa, Reno Omokri

Rahotanni sun ce mutane 3 ne suka rasu a harin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *