Monday, September 21
Shadow

Muna zuwa Masallatai ‘yan Uwan Musulmai basa taimakon mu amma gashi ana taimakon mu a coci>>Inji Wannan matar ‘yar Arewa

Wannan wata matace ‘yar Arewa dake kokawa da rashin taimako a masallaci.

Tace idan suka je neman taimako a masallaci sawa ake a kamasu amma gashi yanzu ana taimakonsu a coci.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Da Lamine Yamal ya saki bayan da suka je Final a gasar World Cup

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *