Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon abinda Akawa wani Bahaushe Dan Jari Bola a kudu da ya jawo cece-kuce sosai

Wannan wani Bahaushene dan jari Bola da aka ga wasu ‘yan Kudu sun bishi da gudu, sun koreshi daga unguwarsu bisa zargin mugune.

https://twitter.com/AsakyGRN/status/1994445085103022191?t=Jf1mSkQWL6vm8sthz9gQzw&s=19

Lamarin ya jawo cece-kuce sosai inda wasu ke cewa hakan ya dace, wasu kuwa na cewa a koyaye dan ba kowane Bahaushene mugu ba.

Karanta Wannan  Faston Da yace za'a yi tashin Qiyama ranar 25 ga watan Disamba yace ba'a mai wahayin shekarar da hakan zai faru ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *