Wannan Bidiyon wata yarinya ce data fada Rijiya inda aka ga wasu na mata Bidiyon suna mata dariya.
Tace an aiketa ne kamin wannan hadari ya faru.
Da yawa dai sun yi Allah wadai da masu mata Bidiyon musamman yanda suke dariya.