Thursday, October 15
Shadow

Allah Sarki, Kalli Bidiyon yanda wata Yàrìnyà da aka aika dibar ruwa ta Fhàdà Rìjìyà

Wannan Bidiyon wata yarinya ce data fada Rijiya inda aka ga wasu na mata Bidiyon suna mata dariya.

Tace an aiketa ne kamin wannan hadari ya faru.

Da yawa dai sun yi Allah wadai da masu mata Bidiyon musamman yanda suke dariya.

Karanta Wannan  Hukumar 'yansandan Abuja ta ce tsohon shugaban hukumar Immigration David Shikfu Parradangba garkuwa aka yi dashi ba, ya mutu ne a dakin Otal bayan sun shiga shi da wata mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *