
Tauraruwar kafafen sada zumunta, Fadila H. Aliyu tasha Alwashin daukar Amani dan ta riketa.
Tace da na kowane inda ta bayyana cewa zata rike Amani har ta girma ta zama ta gari.
Hakan na zuwane bayan da aka bayyana Bidiyon tsiraici wanda aka ce na Amanine amma ta fito ta karyata.
Fadila tace bayan sanar da aniyarta ta rike Amani, an samu wani ya bata kyautar Naira Miliyan 2 ta ja jari.


.