
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth ta bayyana cewa yau ranar Bikinane.
Ta bayyana hakane a wani Bidiyo ta da aka gani a Tiktok.
Hakan na zuwane bayan da hotuna ta da mawakin siyasa Tijjani Gandu suka karade kafafen sada zumunta inda ake rade-radin cewa aure zasu yi.
Saidai Tijjani ya nace akan cewa a jira nan da wanni 24 kamin ya sanar da abinda suke nufi da wadannan hotunan;.