
Wannan masallacine da Tauraron mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya gina a mahaifarsa dake Kahutu jihar Katsina.
Rahotanni sun ce an kammala ginin Masallacin kuma ranar Juma’a me zuwa za’a budeshi.
Rahotanni sun ce mahaifiyar Rarara dince ta sashi ya bude wannan masallacin.