
Tsohon Firaiministan Ingila, Boris Johnson ya bayyana cewa gashi cikin aminci a Najeriya duk da labaran da ya ji cewa wau ana Mhuzghunawa Kiristoci a Najeriyar.
Ya bayyana hakane a wajan taron Tattalin Arziki da ya faru a jihar Imo.
Boris yace ko da yake kan hanyar zuwa Imo sai da aka gaya masa akwai barazanar tsaro amma duk da haka shi sai ya je.
Yace gashi kuma ya samu kansa cikin aminci.
Ya tambayi wadanda ke wajan taron ko suna cikin aminci? Suka ce masa Eh.