Saturday, December 6
Shadow

Bidiyon ya bayyana ana ta Allah wadai da wannan malamar da ta yiwa wannan dalibin nata me shekaru 16 fàdyè

Anata Allah wadai da wata malamar makaranta me suna Zvikomborero Maria Makedenge me shekaru 33 bayan samunta da yiwa dalibinta me shekaru 16 fyade.

Bidiyon yanda lamarin ya faru ya karade shafukan sada zumunta saidai saboda tsiraici da aka nuna a cikin Bidiyon hutudole ba zai iya kawo muku shi ba.

Rahotanni dai sun ce an kama malamai kuma har an yanke mata hukuncin zaman gidan kaso.

Lamarin ya farune a wata Makarantar Sakandare dake kasar Zimbabwe.

Karanta Wannan  Sha'aban Sharada ya sauya sheƙa zuwa APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *