Tuesday, September 8
Shadow

Kalli Bidiyon: A karshe dai an yi zama da Malam Lawal Triumph kuma duk ya kawo litattafan da suka fadi kalaman da yayi

A zaman da kwamitin Shura suka yi da malam Lawal Triumph bayan zargin da aka masa na cewa yayi kalaman batancin ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Malamin ya kawo litattafan da ya dauko kalaman da yayi.

Saidai duk da haka ya bayar da hakuri ga wadanda kalaman basu musu dadi ba.

https://www.tiktok.com/@habibou.adamou..227/video/7560773874778901816?_t=ZS-90Wa91oEQJl&_r=1
https://www.tiktok.com/@habibou.adamou..227/video/7560773548990565643?_t=ZS-90WaGecFDrU&_r=1
https://www.tiktok.com/@habibou.adamou..227/video/7560760486921391371?_t=ZS-90WaKIYg7l2&_r=1
Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda Musulmai da Kiristoci kewa Malam Nasiru Ahmad El-Rufai addu'a yayin da ya shiga hannun EFCC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *