Thursday, December 11
Shadow

Da Duminsa: Kasar Burina Faso ta fitar da sabon bayani kan Jirgin sojin Najeriya data kama da sojojin Najeriya 11 a ciki

Kasar Burkina Faso tace itace ta tursasawa jirgin sojojin Najeriya me suna C-130 ya yi saukar gaggawa saboda basu yadda da shawagin da yake a sararin samaniyarsu ba.

Sun ce sun baiwa sojojinsu umarnin duk jirgin da aka gani irin haka ya shiga kasar ba da Izini ba a harbeshi a darkakeshi ba tare da wata-wata ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Kwarkwatar da aka gani a jikin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Ba ta datti bace, Albarka da Rahamar Manzon Allah taje zamu, amma Jahilan 'yan Darika basu Fahimta ba>>Inji Malam Ibrahim Matayassara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *