
An samu wasu matasan Kanawa da suka je gidan Gwamnatin Kano sunawa Gwamna Abba Kabir Yusuf ihun Gwauro.
An ga Bidiyon su a jikin katangar Gwamnatin jihar auna masa wakar Gwauro.
Hakan na zuwane bayan da Gwamna Abba ya saki Matarsa Zainab Musa Kwankwaso.