Saturday, December 13
Shadow

Juyin Mulki ba zai taba yiyuwa ba a Najeriya inji Maj-Gen. Enenche (rtd)

Tsohon sojan Najeriya, Maj-Gen. Enenche (rtd) ya bayyana cewa, Juyin Mulki ba zai taba yiyuwa a Najeriya ba, yace dalili kuwa shine sojojin yanzu basu da zuciyaryi.

Yace an rika an basu horo akan rashin yin juyin mulkin.

Yace shiyasa ma shi idan yaji ana cewa wai za’a yi juyin mulki hankalinsa baya tashi dan yasan babu abinda zai faru.

Ya bayyana hakane a tashar Channels TV a wata hira da aka yi dashi.

Karanta Wannan  Hoto:Ni dai zan so diyata ta zama 'yar madigo dan kada ta yi mu'amala da maza>>Inji Wannan matar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *