Wednesday, September 30
Shadow

Yin Ghàrkùwà da dalibai ya fi sauki fiye da Shyèkyè sojoji>>Inji Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya bayyana cewa, yin garkuwa da dalibai yafi sauki fiye da ace a kàshè mutane ko sojoji.

Ya bayyana hakane a hirar da BBC tayi dashi.

Yace idan dai daliban za’a sakesu ba tare da cutarwa ba, toh hakan yafi sauki fiye da yin garkuwa da mutane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Gfresh Al-amin ya koma gidansa ya tarar matarsa ta rufe mai gida, Yace Tana ta babatun wai Ta auri dan Bariki, Yace tunda ya aureta bai taba kwana a waje ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *