Saturday, June 27
Shadow

Da Duminsa: Yayin da suke tsare dashi a Ofishinsu, ICPC sun kuma kai samame gidan Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Rahotanni sun bayyana cewa, ICPC sun kai samame a gidan tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

Sun kai samamenne a gidansa dake Aso Drive Abuja.

Me magana da yawun Malam Nasiru Ahmad El-Rufai, Muyiwa Adekeye ne ya bayyana hakan a shafinsa na X.

Ya kara da cewa, Lauyan Malam, Ubong Akpan yayi Allah wadai da wannan samamen inda yace take hakkin Malam ne da kuma yiwa harkar shari’a karan tsaye.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kakakin Majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya halarci zaman majalisar na yau yayin da ake rade-radin cewa ya yanke Jiki ya Fhàdì an garzaya dashi Asibiti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *