Tuesday, February 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Fasto Jeremiah ya kashe Naira Miliyan 150 yawa mahaifiyarsa akwatin gawa na Gwal

Fasto Jeremiah daga jihar Bayelsa ya dauki hankula bayan da yawa Mahaifiyarsa akwatin gawa na gwal.

An binne mahaifiyar tasa a garin Aleibiri dake jihar Bayelsa bayan da ta rigamu gidan gaskiya tana da shekaru 104.

Rahotanni sun ce Fasto Jeremiah ya kashe Naira Miliyan 150 wajan yin wannan akwatin gawar.

Karanta Wannan  Zamu kawo Saukin Rayuwa>>Inji Gwamntin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *