Monday, December 15
Shadow

Allah kasa kada in kai matsayin da sai Annabi(Sallallahi Alaihi Wasallam) ya cece ni Ranar tashin Qiyama>>Inji Dr. Hussain Kano

Malamin Addinin Islama, Dr. Hussain Kano ya roki Allah cewa Allah sa kada ya kai matsayin da sai Annabi (Subhanallahi Alaihi Wasallam) ya ceceshi ranar Tashin Qiyama.

Yayi inkari ga masu neman ceton Annabi a wajan Maulidi inda yace hakan shirka ce me iya kai mutum ga wuta wanda kuma Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ba za iya ceton me yin hakan ba.

Karanta Wannan  Da Dumi Dumi: Kungiyar matasan Arewa ta shawarci Tinubu ya zabi mataimaki kirista daga Arewa a zaben 2027 saboda hakan zai sa ba za a soki shi ba kamar yadda yayi Muslim Muslim a baya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *