
Matar tsohon Shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ta bayyana cewa rayuwa ta canja musu ba yanda suka sababa ba bayan rasuwar mijinta.
Game da mutanen da yake hulda dasu, tace ita dama ba wai ta cika shiga mutane bane, tunda suka je suka musu gaisuwa yawanci shikenan.
Tace yanzu tana rayuwane ita da ‘ya’ya da jikokinta.