
Wannan matashiyar me suna Suwaiba ta bayyana cewa wani abu da ya faru a wajan da take aiki ya tayar mata da hankali.
Tace a gabanta, Hausawa da Fulani Musulmai su 100 suka koma Kirista.
Tace da take jan hankalinsu har suma suka rika ce mata tazo yesu ya ceceta.
Ta bayyana lamarin da karshen Duniya.