Monday, April 6
Shadow

Idan Saurayinki ya miki alkawarin zai aureki amma daga baya ya ki aurenki ko ya auri wata, zaki iya kaishi kara kotu>>Inji Lauya Emmanuella

Lauya Emmanuella Ojialor ta bayyana cewa mata zasu iya kai duk namijin da ya musu Alkawarin aure amma daga baya yaki aurensu kotu.

Ta bayyana cewa, doka ta bayar da dama muddin mace na da hujja ko shaidu ta kai kara ta nemi a biyata diyya.

Ta yi gargadi ga mata masu daukar doka a hannu ta hanyar aikata abubuwan da basu dace ba.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Bayan da yace bai yadda a bincikeshi ba kan Gwamnan rikon kwarya na watanni 6 da yayi a jihar Rivers ba, Ibas ya gana da shugaba Tinubu, da shugaban EFCC da Ministan Kudi a daren jiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *