
Hukumar Hisbah ta fara kamen mata masu hawa wakar Gogana ba dai aiki ba ta auta.
An ga mata na hawa wakar inda suke yin cikin karya suna bin wakar.
Wani shahararren dan Hisbah a shafukan sada zumunta yace tuni an fara kama mata masu hawa wannan wakar.