
Wannan Bidiyon wani dire ba da ya nuna yanda suka rika yin baya da motocinsu ne a hanyar Gegu Zuwa Abaji.
Direban ya bayyana takaici kan cewa ga su da yawa amma sun kasa komai saidai su tsere.
Ya kuma nuna wata Motar data wuntsila a kokarin juyawa ta tsere daga wajan barayin dajin.