Thursday, July 16
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Tshàgyèràn Dhàjì suka tare hanyar Gegu zuwa Abaji, wani Direba wajan kokarin juya motarsa ta Wuntsila

Wannan Bidiyon wani dire ba da ya nuna yanda suka rika yin baya da motocinsu ne a hanyar Gegu Zuwa Abaji.

Direban ya bayyana takaici kan cewa ga su da yawa amma sun kasa komai saidai su tsere.

Ya kuma nuna wata Motar data wuntsila a kokarin juyawa ta tsere daga wajan barayin dajin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Argentina ta cire kasar Cape Verde daga gasar World Cup saidai su abin be damesu ba, Sun yi ta daukar hotuna da Messi bayan tashi daga wasan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *