
Wata Kirista me suna ‘yar Tanko ta bayyanawa Kiristocin Najeriya cewa ya kamata su shiga Taitayinsu.
Ta bayyana hakane a wani Bidiyo inda take martani ga dokar hana shiga Amurkar da aka kakabawa ‘yan Najeriya, tace gashinan da aka tashi saka wannan doka ba’a ware Kiristoci ba.
Tace dan haka yaudarar kaine tunanin Amurka tana son Kiristoci.