
Rahotanni sun bayyana cewa farashin Gwamnati a kasuwar chanji ayau shine ana sayen dala akan farashin Naira N1,455.98.
Sanan a kasuwar bayan fage kuwa ana sayen dalar akan Naira N1,720 inda ake sayar da ita akan farashin Naira N1,745
Rahoton yace Naira ta da fadi a kasuwar ta chanji.