Saturday, December 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Irin rawar da Tsohuwar matar Adam A. Zango, Maman Haidar ta yi ta jawo cece-kuce sosai

Bayyanar Bidiyon rawar da tsohuwar matar Adam A. Zango, Maman Haidar ta yi ya jawo cece-kuce sosai.

An ganta tana rawa a wajan wani Biki inda akai ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Wasu sun ce Allah ya shirya inda wasu sukace Qara’ine take

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Shahararren mawakin Najeriya, Portable ya nuna saniyar da zai yànkà da sallah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *