Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum na hamma ya dauki hankula

Bidiyon gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bayyana inda aka ganshi yana hamma.

An yi ta Muhawara akan lamarin.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Ministan Tsaro ya kaiwa Iyalan Marigayi Janar Muhammad Uba ziyara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *