Tuesday, September 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Garzali Miko ya dauki hankula saboda bin kwanukan mutane yana cin saura abinci a wajan biki

Tauraron fina-finan Hausa, Garzali Miko ya bayyana a wani Bidiyo yana daukar sauran abinci daga kwanukan mutane yana ci a wajan Biki.

Lamarin ya dauki hankula inda akai ta cece-kuce.

https://www.tiktok.com/@kb_international/video/7586025966321929490?_t=ZS-92P0xQnV0pU&_r=1
Karanta Wannan  Abin Takaici ne Yàqìn Tshàgyèràn Dhàjì na jihar Borno yafi Yàqìn Basasa na Najeriya dadewa>>Inji Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *