Tuesday, September 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum na hamma ya dauki hankula

Bidiyon gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bayyana inda aka ganshi yana hamma.

An yi ta Muhawara akan lamarin.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Kamfanin kere-kere na Sojojin Najeriya, DICON ya bayyana Bìndìgà ta farko da ya kera

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *